Marar cutarwa (Victimless)

Wanda ke kwatanta aikin da ba ya cutar da kowa wanda ba ya so a yi masa shi. Idan ba a cuci wani ba da yardarsa ba, to babu wanda aka cuta saboda haka kuma babu aikata laifi.