Zafi (Pain)
Ji mara daɗi na jiki ko na hankali da barna ko barazanar barna ke haifarwa. Zafi yana nuna cuta da ke faruwa ko kuma za ta faru.