Ilimin mantiƙi (Logic)
Hanyar tunani marar canjawa kuma mafi ƙarko da take banbance gaskiya da ƙarya. Ita ce tsarin da ba ya canjawa wanda hankali yake gano shi sa'ad da yake ƙoƙarin yin hujja ba tare da saɓani ba. Ilimin mantiƙi yana ɓullowa cikin hankali amma ba daga hankali yake samo asali ba.